Federal Government Re-open Survivalfund!!!

Assalamu'alaikum warahamatullah.

Farko:Albishirinku
Gwaunatin tarayya ta bada damar a sake bude potal na cika form din Survial fund.
Wannan form dai hanya ce da Gwaunati ke bada Kudi kyauta har na wata uku.
Wato duk wata zasu baka 30k
Wannan form dai ba yanzu ne aka fara cika shi ba cikawa har wasu sun samu kudin shan shayi😀
hakane nake kira ga Yan wadannan jahohin da su hanzarta tanadar abubuwa kamar haka👇🏼

1.CAC number.
2.Account number
4.Bank name
5.Phone number
6.Account Name.
7.Phone number
8.BVN

Wadan nan sune ake nema.
Nasan wacce zata muku wuya😀
To Albishirin ku CAC dik daya mutum 11 zatayi mawa to sai ka nemi mai ita ya baka domin ka cike form din cikin nasara..

Ga link din sunan kasa.
           
  👇👇👇👇👇



Phone Number: 09038702411
Gmail address: hassanabubakarmusa081@gmail.com

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!