News

*Assal'amu'alaikum warahamatullah*

Alhamdulillah! Alhamdulillah!!

Zanyi anfani da wannan damar wurin miqa godiya Ga Allah, Da kuma Wasu jajartun mutane da suka taimaka wurin ganin wannan *PDF* din ya kammala, littafi ne wanda aka sadaukar ga Malamin mu *Sheikh Albani Zaria*

*1- Salees Abdulrazaq Saheel*
*2- Muhammad Bello Yahaya*
*3- Abu Ibrahim*

Allah ya saka maku da alkairi, A Gaski Muna godiya sosai.👏🏻👏🏻👏🏻

*AREWA COMPUTER LIBRARY*

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!