Special Announcement!!!

Assalamualaikum warahamatullah

Muna Neman Yan Jihar Katsina Masu Larurar Lakka ( Cutar Lanka) Spinal cord Injury Inkasan wani wanda ke fama da irin wannan larurar to sai ka kira wannan No. 07034356573, 08033958198 
Ko Kuma Don Allah katurawa Duk Group na katsinawa daka Sani Don Kaima kasami Ladai.

Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a.🙏

Shared as received

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!