How to reduce spend data on telegram.

Assalamualaikum warahamatullah

Da farko Ina maku fatan alkairi da kuke kasancewa Dani ko da yaushe..

Abinda mutum zai da farko shine bude Data  sannan sai ka tafi acikin "Telegram" din naka, ka shiga daga hannunka na hagu kwai wata alama sai ka tabata zata nuna ma wurin "Setting" Sai ka duba inda akasa "Data and Storage" idan kashiga cikin shi zaka ga wasu options guda uku ga sunan na saka hotonsu a kasa, Suna "ON" sai ka maida su "OFF" kamar yadda nayi a hotan dake kasa.

Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a.🙏🙏

HASSAN ABUBAKAR MUSA
Phone Number: 09038702411


Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!