NIMC AGENT

GAME DA ZAMA AGENT NA HUKUMAR NIMC

a gurguje abun da ake nufi shine 

Banking NIRSAL zai bata loan na kayan aiki wanda ake aikin yin katin dan kasa dashi 

A takaiche duk wanda ya mallaka ya zama agent na Hukumar NIMC  kenan 

Idan office ne dashi ko internet cafe ko businees center za'a dinga zuwa har office dinsa yana yiwa wadanda basu dashi kuma su biyashi kudin aikinsa ( saboda ba kyauta bane)

Ana iya tafiya har qauyuka da karkara domin yiwa wadanda basu dashi  

Sannan za'a biya kudin kayan aiki wanda banking NIRSAL ta bayar a tsakanin shekara 3  zuwa 5 ba tareda kudin ruwa ko tsauwalawa ba 

Wasu sun riga sun chike form tun a baya to a yanzu ba sai sun sake chikewa ba 

Domin an tabbatar mun da cewa yanzu haka ana orocessing ne nan da kowanne loakchi zasu karbi nasu.

Ga link nan kasa Wanda suke san shiga tsarin 
      
       👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!