Albishir ga duk wanda ya cike tallafin NYIF

ALBISHIR GA DUK WANDA YA CIKE TALLAFIN NYIF !!! 

Duk wanda ya san ya cike tsarin NYiF na gwamnatin tarayya kuma yana jiran training ya garzaya yaje dashboard Nashi ya shiga wajan da aka rubuta ( review offer letter ) a can kasa. 
 Zai ga sun tambaye shi abu guda biyu kamar haka, Layi na farko ana tambayar mutum sunan bankin shi! ( Bank name ) ma'ana bankin da kake anfani da shi , misali, union, GT, first, UBA da dai sauran su sai ka shiga ka zaba . Na biyu account Number , wannan kowa yasan account Number din shi . Ayi maza aje a cike shi kuma a tura wannan sakon ga yan uwa duk wanda ya gani , Allah SWT ya bamu Sa'a!!!!! 
Ga link din Nan a Kasa

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!