NITDA Registration Form

Assalam Alaikum

Ina Masu bukatar yin registration wanda hukumar "NITDA" Tana Nigeria zata koyawa wa Matasa sana'o'i to ka dama ta samu Na samo mamu link yadda zamu registration acikin sauki..
Da farko zaku shiga acikin wannan link din hamar haka
Sai Ku danna idan nasa ma arrow zasu baku damar yin registration dasu acikin sauki.

Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a, Ameen

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!