Good Night!!!

DAURE KARANTA ZAKA AMFANA

Da yake mutane da dama Sunsan da Wannan #Procedure din Saidai ba kowa bane keda Masaniya; Mafi yawancin mutane yanzu wayar da suke Amfanin da ita Android ce.

#Android phone Takanzo da wata Hikima mai Matukar amfani, Mafi Aka sarin Mutane Suna Sama Wayoyyin Su (Password) Da zaiyi wuya wani yasan (Pin code din) da aka saka, Wani Lokacin kana iya samu kanka cikin wani yanayi Na buk'atar Taimako, Kamar Hatsarin mota (Allah ya tsaremu), Faduwar Waya, Ko Rashin Lapiya Dadai Sauransu.

#First procedure
Idan wayarka na akan (Lambobin Tsaro) Tana nunama kasa #Pincode Daga k'asa za kaga inda aka rubuta Emergency Saika dana wuri Daga nan kuma za kaika Wani wuri inda aka rubuta (Emergency Information) Saika dana wuri Sau biyu 2 (Double click) Zaka ga Pencil icon Adamarka Sai kayi click akan shi.

#Second procedure
Nan zai baka Damar kayi Editing kasa Lambar wayar da kake so kayi Saving Amatsayin Emergency Idan kana akan wani Magani ko wani Ciwon dake damunka duk Zaka iya Rubutawa, Hakan zai ba al'umma damar Su fahimce irin Magani da kake amfani dashi da Ciwon dake damunka da kuma Blood group dinka, Tare da Lambobin (Yan'uwan ka da Abukane ka).
#Lambobin da kayi Saving da irin ciwon dake Damunka da Magani da kake Amfani dashi Koda Wayarka na akan (Password) Za'a iya Ganin su cikin Sauki Idan akayi Click akan Emergency and (Double click) akan Emergency Information, Za'aga Details dinka.

*Allah (SWT) yasa Mudace, Ameen*👏🏻👏🏻

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!