SMEDAN REGISTRATION!!!

Assalamu'alaikum warahamatullah


Ina masu bukatar yin registration din SMEDAN to Insha Allah yau na zo maku da hanya mai sauki wadda zaku bi wurin yin "Registration"  Abubuwan da ake bukata wurin cike form din sune kamar haka:
*Phone Number
*BVN
*Gmail Address
*Address  da sauran su...
 Ga link din su nan a kasa
Allah ya taimaka ya kuma bada sa'a Ameen.

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!