N-Power Edit & Corrections!!!

Yanzu Haka Zaka Iya Gyara Matsalar Daka Samu a N-Power N-Exit Loan Cikin Sauki



Gwamnatin tarayya ta jaddada kudirinta na tallafawa matasan Nigeria ta karkashin shirinnan na N - Power N - Exit Loan . Hukumar da ke kula da wannan shiri ta tabbatar da kudirinta na maganta matsalar da ake fuskanta ta hanyar tura matsalaloli izuwa email na wannan hukumar . Duk wanda keda matsala zai iya tura sakon matsalarsa zuwa wannan email din : Support@n-sip.gov.ng

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!