How to remove any security from all keypad mobile phones.

Yadda Zaka Cire Password Din Waya Mai Madannai ( Amma Techno Kadai ) Yawanci gsky kowa yasan wannan hanyar , amma kuma zaka samu qalilan da basu sani ba, to shi ilimi koda mutum daya ka sanar mawa to kaima kanada ladar hakan . Dan haka gashi kamar haka ; idan wayarka mai madannai wato irin Techno haka mai madannai ka sanya ta a Password sai kuma kamanta yadda zaka cire ta , to sai ka danna ;  *#12345Insha Allah zata bude Allah yataimaka.

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!