BVN CODES!

Insha Allah Yau zanyi magana ne kan BVN Code, Ma'ana yadda zaka ga "BVN dinka koda ka mance ta batare da kaje banki ba sun duba ma, Mutane da dama sun fuskantar wannan matsala amma basu san yadda zasu maganceta ba..  daga yau matsalar ta zo karshe In Allah ya yarda, Abun na farko da zakayi shine ka tabbatar layin da kayita da shi yana wurinka sannnan kana da Naira 20 a layin to sai ka danna wannan codes din kamar haka *565*0# Anan take zasu nuna ma BVN sai kayi Screenshot din abinka ko kasami wata paper ka rubuta aciki saboda gudun mantuwa.   Domin samun wasu baya nan akan "Technology" zaku iya binmu ta website din mu      https://arewab.blogspot.com

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!