Reduce WhatsApp Data Usage

Assalamualaikum warahamatullah!
Barkan mu da wannan Rana mai albarka ta juma'a, A yau nazo maku da abubuwan ban Mamaki game da Whatsapp dinku yadda zai taimaka maku wurin rage shan data...

Da farko mutum zai shiga Whatsapp dinsa , daga nan sai yaje, ya bude setting zai ga inda akasa " Data and storage usage, gaya nan kamar yadda na nuna da kibiya, kana shiga za su baka options sai ka duba wasu options guda uku daga kasa , sai ka mai dasu no media kamar yadda nayi to, Insha Allah daga nan datarka zata rage saurin karewa....✍️✍️✍️


Allah ya taimaka..🙏

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!