How to be safe from hackers?

Yadda idan kana so ka gane ba'ayi hacking din Whatsapp dinka,  kaje cikin Whatsapp din sai ka duba "setting" kana shiga acikin shi, zaka ga "WhatsApp web" idan kashiga ya nuna ma hoto na biyu kamar yadda nayi post akasa to ba'ayi hack dinka ba , Amma idan kaga sabanin haka to anyi hacked dinka kuma ana kwasar bayanan sirrinka..
wasu suna anfani da nakusa da kai domin su ringa bibiyarka hakan zai basu damar sanin dik wani sirrinka , saboda da haka na yanke shawarar nayi bayani akan hakan domin idan ana bibiyarka kasani saboda komi zai iya faru da kai...🤵

Allah yaki yaye...🙏

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!