Benefits of sugarcane in human being life! ( Anfanin rake acikin ruwar dan Adam )

Anfanin rake acikin jikin dan Adam
1. Yana Karfafar garkuwar jiki.
2. Yana taimaka wa Hanta,Zuciya, Ido da kwakwalwa.
3. Yana taimakon koda wurin rike fitsari da kyau.
4. Yana gyara fata, saboda yana da sinadarin glycolic acid acikin sa.
5. Gara ka sha rake da kasha lemon kwalba domin yana da matukar anfani acikin mutum.

     Mu Kwana Lafiya!

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!