Yadda Ake Sa Whatsapp Security

 Assalamualaikum warahamatullah!

Da farko Ina so na gode wa Allah ( S.W.A )

Da ni'imar da yayi man 

Da fari

Zaka shiga Whatsapp din ka 

Sai ka duba wurin setting

Zaka ga an rubuta Account

Da ka shiga account din za su baka options kamar haka:

1 Privacy

2 security

3 Two-step verification

4 change number E.t.c

To sai ka natsu ka zabi option 3

Da ka shiga daga kasa zaka ga ( ENABLE ) sai ka danna shi za su baka damar kasa 6-digit PIN Wanda da shi za su dinga gane ko kaine da gaske ke son shiga Whatsapp

Sannan zaka sa Email din ka shi kenan Inshallah ka gama setting dinka babu wani dan iskan hacker da zai iya hacking din account din ka.


Insh Allah na Facebook Account Zai zo nan bada jimawa ba ( Very soon )

Daga naku HASSAN ABUBAKAR MUSA

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!