#EndSars

Saboda mi ko da yaushe mutane ke magana akan sars, bayan basu kadai ke yin laifi ba acikin hukumomin tsaron kasar nan, kuma yana da kyau mu yi masu adalci gaskia, a kowace hukuma akwai nagari da kuma na banza, abinda yafi dacewa shine a yi gyare gyare acikin aikin shi zai fi ba rushe su ba.

        By HassanBlog!!!

Comments

Popular posts from this blog

Yadda zaka ida ceke bayanan ka na tsarin Nisal..

Ziyarar Mallam Dr. Dikko Umar Radda ga Bankin Raya Africa

RADDIN MURIC ZUWA GA BISHOP MATHEW HASSAN KUKAH!!!