Posts

Yadda Mai Facebook Yake Samun Kudi Ta Hanyar Kowane Like Da Akayi Akan Wani Post.

Assalamu alaikum, ina yiwa kowa fatan alkhairi YADDA AKE SAMUN KUDI TA HANYAR NETWORKING  Da farko dai, DAN ALLAH  ai hakuri a karanta har zuwa karshe saboda zamu tunatar da kanmu. NETWORKING SERVICES, ya wuce duk yadda muke tunani saboda cigaban da aka samu ta hanyar internet dukda cewa ni ba networker bane, amma dai na gano wasu abubuwan da dama aciki.   Dalilin dayasa nace haka shine na gano dayawan mutane a yanzu  sun maida internet  networking haryar samun kudinsu {source of income} ta bangare daban-daban. Dan uwa wata kila zaka yarda dani idan ka karanta wadannan dalilan: (1). Zanyi misali da comapny FACEBOOK wanda akace yanada active members 2.7 billions subscribers  world wide, inda expert on networking sukace yana samun kusan $1 per like {ma'ana indai ka danna like a facebook to mark Zuberg {faceboook founder} ya samu $1 saboda haka idan kuma vedio ka kalla nawa kake tunanin zaisamu, ka kaddara dollar din N300 ce kaga kenan zakace N300×2.7b=8,10,000000 billion daily {but t

Computer Science.

Image
 Inputs Devices Of Computer! 1- Keyboard 2- Mouse 3- Joystick 4- Light Pen 5- Track Ball 6- Scanner 7- Graphic Table 8- Microphone 9- Magnetic Ink Card Reader 10- Bar Code Reader

Albishir ga duk wanda ya cike tallafin NYIF

Image
ALBISHIR GA DUK WANDA YA CIKE TALLAFIN NYIF !!!  Duk wanda ya san ya cike tsarin NYiF na gwamnatin tarayya kuma yana jiran training ya garzaya yaje dashboard Nashi ya shiga wajan da aka rubuta ( review offer letter ) a can kasa.   Zai ga sun tambaye shi abu guda biyu kamar haka, Layi na farko ana tambayar mutum sunan bankin shi! ( Bank name ) ma'ana bankin da kake anfani da shi , misali, union, GT, first, UBA da dai sauran su sai ka shiga ka zaba . Na biyu account Number , wannan kowa yasan account Number din shi . Ayi maza aje a cike shi kuma a tura wannan sakon ga yan uwa duk wanda ya gani , Allah SWT ya bamu Sa'a!!!!!  Ga link din Nan a Kasa   https://nyif.nmfb.com.ng

NIMC AGENT

GAME DA ZAMA AGENT NA HUKUMAR NIMC a gurguje abun da ake nufi shine  Banking NIRSAL zai bata loan na kayan aiki wanda ake aikin yin katin dan kasa dashi  A takaiche duk wanda ya mallaka ya zama agent na Hukumar NIMC  kenan  Idan office ne dashi ko internet cafe ko businees center za'a dinga zuwa har office dinsa yana yiwa wadanda basu dashi kuma su biyashi kudin aikinsa ( saboda ba kyauta bane) Ana iya tafiya har qauyuka da karkara domin yiwa wadanda basu dashi   Sannan za'a biya kudin kayan aiki wanda banking NIRSAL ta bayar a tsakanin shekara 3  zuwa 5 ba tareda kudin ruwa ko tsauwalawa ba  Wasu sun riga sun chike form tun a baya to a yanzu ba sai sun sake chikewa ba  Domin an tabbatar mun da cewa yanzu haka ana orocessing ne nan da kowanne loakchi zasu karbi nasu. Ga link nan kasa Wanda suke san shiga tsarin                👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇     https://forms.gle/DPcdvNxTnhKVfm6Q7

Yadda zaka kashe wayar abokinka ta wayarka!!!

Image
YADDA ZAKA KASHE WAYAR ABOKIN KA TA CIKIN WAYAR KA. BAYANI, FROM *Dr. Harith* A wannan darasin zan nuna mana yadda zaka ba wayar abokin ka umarni ta cikin wayar ka, ya zama cewa duk abin daka ce tayi kai tsaye zata yi, Kamar misalin kasa ta kashe kanta, ko kasa ta turo maka location gurin da mutum yake, ko ka dakko abu a cikin wayar shi, kamar hoto koh video ba tare daya sani ba, ta hanyar amfani da wayar ka,ko kuma ka duba kiran da yake yi, ko sakonnin da ya tura ko aka turo mai, zaka iya ka kunna waka ko video a wayar shi ta cikin wayar ka, koma kasa wayar ta kashe kanta, ko ta daukar mata hoton shi ta tura maka a wayar ka, Tickle my phone wata fasaha ce da take baka damar sarrafa duk wata wayar Android ta hanyar amfani da wata wayar ba tare da sanin me wayar ba. Fasaha ce da zata baka damar sauraren wayar wani, gano wadanda suka kira shi ko suka turo mashi message da sauran su. Abubuwan Da Zakayi Da Wannan  Fasahar 1- Zaka iya amfani da wannan fasahar wajen gano mutanen da suke kira

N-POWER FINGERPRINT VERIFICATION!!!

Image
Zuwa ga wadanda suka cike neman gurbin aikin N-Power kashi na uku wato N-Power Batch C Applicants a turance: Daga Sani Twoeffect Yawuri Ana kira dukkanin wanda yasan ya cike gurbin neman aikin N-Power kashin C kuma ya cike bayanansa kamar yadda aka bukata kuma ya rubuta jarabawar da aka gudanar ta yanar gizo a watan da ya gabata da ya duba akwatin sakonsa na Email an aike masa da sakon zuwa mataki na gaba na tantancewa Idan ka duba akwatin sakonka bakaga sakon ba tau kada ka tayar da hankalinka kaima za'a turo maka a karo na biyu. Saboda haka dukkanin wadanda suka samu sakon ana bukatar da su shiga yanar gizon hukumar a   https://nasims.gov.ng    domin shigar da bayanan yan yatsunsa wato biometric data capture. Duba hoton dake tare da wannan rubutun domin ganin matakan da za'a bi wajen daukar bayanan yan yatsunka.  Idan kuma kana da wata bukata ko neman karin bayani akan hakan, Zaka iya kiran wadannan lambobin wayar: 08176551162 018888341 ko kuma ka aika sakon email a, support.

How to download video on your Facebook!

Image