Posts

Photo News!!!

Image

Good Night

May Almighty Allah Bless Our Life Time And Protect Us From Any Hamful Thing..Ameen  

How to be safe from hackers?

Image
Yadda idan kana so ka gane ba'ayi hacking din Whatsapp dinka,  kaje cikin Whatsapp din sai ka duba "setting" kana shiga acikin shi, zaka ga "WhatsApp web" idan kashiga ya nuna ma hoto na biyu kamar yadda nayi post akasa to ba'ayi hack dinka ba , Amma idan kaga sabanin haka to anyi hacked dinka kuma ana kwasar bayanan sirrinka.. wasu suna anfani da nakusa da kai domin su ringa bibiyarka hakan zai basu damar sanin dik wani sirrinka , saboda da haka na yanke shawarar nayi bayani akan hakan domin idan ana bibiyarka kasani saboda komi zai iya faru da kai...🤵 Allah yaki yaye...🙏

Tauheed

Image

Good Morning

Image

Good Friday

KU LALUBI LOKACIN KARBAN ADDU'AR RANAR JUMA'A  Manzon Allah SAW yace:"A (Ranar) Juma'a a kwai wani lokaci da babu wani bawa musulmi da zai dace da ita, yana a tsaye yana sallah, sai ya rok'i Allah wani alkhairi face Allah ya bashi". Bukhary da Muslim Magana mafi rinjaye shine wannan lokaci yana a tsakanin bayan la'asar ne zuwa faduwar rana.  Juma'at Mufeedah Allah ya datar damu wannan lokaci ya amsa mana addu'oinmu

N-Power Batch A & B Beneficiary.

Dear Batch A & B N-Power Beneficiary, The Federal Ministry of Humanitarian Affairs Disaster Management and Social Development hereby invites you to register into the NEXIT portal, your gateway to new opportunities. Please visit https://nexit-fmhds.cbn.gov.ng and follow the registration instructions below: Please note you must be a Batch A or a Batch B N-Power beneficiary to be registered in the NEXIT Portal. Registration Instructions: 1. Please visit the NEXIT Portal at https://nexit-fmhds.cbn.gov.ng 2. To make a new registration please go to Sign Up Here. 3. Please enter the email address used in your journey as an N-Power Beneficiary. 4. Please create and enter a new password for your registration access to the portal. 5. Repeat the same password to confirm it (please keep your passwords confidential). 6. Please enter your first name as registered in your N-Power profile. 7. Please enter your surname as registered in your N-Power profile. 8. Please enter your BVN. 9. Please agree